Description
Ku sauke manhajar gidan tv na hausa wanda zaka/ki samu damar shirye shiryen gidajen tv na hausa wanda sunanan online. Da wannan application zaku samu damar kallon fina finan hausa, wakokin hausa, hausa comedy, shirin dadin kowa sabon salo na arewa24, da sauran shirye shirye masu matukar amfani wajen fadakarwa, nishadantarwa, tare da ilimantarwa.
Daga cikin tashoshi da wannan application ya kunsa sun hada da;
1. Awa24 TV
2. 1Arewa TV
3. Sarauniya TV
4. Arewa24 TV
5. Arewarmu TV
6. Hausa Arewa TV
7. Brothers TV Entertainment
8. Hausatop Tv
9. Tsakar Gida
10. Hali Dubu TV
da sauransu.
Ku kasance da wannan application domin amfanuwa dashi ku samu nishadi, ilimi, tare da amfanuwa da bangarori irin na Addinin musulunci.
DISCLAIMER..
Wannan application anyishi kyauta ne ga kowa abinda ake bukata kawai shine ya kasance kana da data na browsing a wayarka wadda zakayi amfani da ita wajen shiga Youtube channels na wadannan gidajen tv domin ganin shirye shiryen su a saukake.
For any question, observation, complain you can contact us directly, we will connect to you as soon as possible.
Thanks.
Screen shots